iPhoneAddict Apps
  • Actualités
  • Accueil Apps
  • iPhone
  • iPad
  • Universelles
  • Mac
  • Apple TV
KG KultureGeek
App
iPhone / iPad Télécharger iAddict v5 Mac Télécharger iAddict Mac
  • Actualités
  • Accueil Apps
  • iPhone
  • iPad
  • Universelles
  • Mac
  • Apple TV
  • Archives keynotes
  • Firmwares & iTunes
  • Contactez-nous
  • Comparateur de prix
  • KultureGeek
Accueil » Liste des Apps » Apps Universelles » Education » Alƙurani Mai Girma Quran Hausa
1.0.1 iOS €Gratuit MP3Quran 0 0 Za ka iya sauke manhajar , kuma ka buɗe Al-ƙur'ani mai Girma tare da Tarjama Halshen Hausa cikin mafi sauƙin hanyoyi da da tsari mai jan hankali da ban-ƙaye, ƙwararren mai zayyanar Al-ƙur'ani na duniya ne ya yi zayyanar cikin ban-ƙaye. Aiki ne...
Alƙurani Mai Girma Quran Hausa

Alƙurani Mai Girma Quran Hausa

iOS Universel / Education

Gratuit
Obtenir sur l'App Store
Facebook X E-mail

Za ka iya sauke manhajar , kuma ka buɗe Al-ƙur'ani mai Girma tare da Tarjama Halshen Hausa cikin mafi sauƙin hanyoyi da da tsari mai jan hankali da ban-ƙaye, ƙwararren mai zayyanar Al-ƙur'ani na duniya ne ya yi zayyanar cikin ban-ƙaye.
Aiki ne da aka yi shi kyauta, ba tare da tallace-tallace ba a matsayin waƙafi domin Allah Maɗaukakin Sarki.

***Keɓance-keɓancen Manhajar:***
- Sauƙin amfani ƙaramar fuska tare da damarmaki masu yawa
- Binciken gaggawa da sauri Bincike a Nassoshin Alƙur'ani da - Sunayen surori da Juzi'ai
- Karatun Alƙur'ani Ka more da jaratun Alƙur'ani Mai Girma daga kwafi tatacce mai adon mai janhankali
- Tarjamar Ma'anonin Alƙur'ani Mai Girma Ka fahimci Alƙur'ani da -Yarenka ta Hanyar Tarjamar Ma'anoninsa zuwa Yaren Halshen Hausa
- Lissafin Yarurruka Buɗe Manhajar da Yarenka ko kuma Yaren da ka ke sha'awar buɗe Mus'hafin da shi
- Tilawowi Sauraren Tilawar Alƙur'ani Mai Girma da Sautin Makaranta Shahararru da Ma'abota Tilawowi daɗaɗa.
- Tarjama ta Sauti: Sauraron Tarjama ta Sauti na Ma'anonin Alƙur'ani Mai Girma da Yaren (sunan yaren a nan)
- Makunnin Sauti nai ci gaba: Makunnar za ta ba ka damarmaki na ci gaba kamar Maimaitawa domin taimaka maka a wajen haddar Al ƙur'ani mai Girma
- Wa ƙa fi: Raɓa Alamomi Manazarta da kulawa da da su, don samun sauƙin komawa zuwa wuraren dakatawa a wajen wasu ayoyi ayyanannu.
- Matattara: Raɓa kowane adadi na ayoyi zuwa matattara, domin saurin komawa garesu nan gaba.
- Raɓa abubuwan da suka faɗo: Raɓa abubuwan da suka faɗo da tuntuntuni a lokacin Tilawar Alƙur'ani, ko karanta Tarjamar ma'anoninsa.
- Tarayya: Tarayyar Ayoyin ko Ma'anoninsu zuwa abokanka ta hanyar Manhajoji da zaurukan sa da zumunta.
- Tsari na da ban: An zaɓi launuka da zayyana mai hutar da idanu, da tsare-tsare na zamani da aka tsakurosu daga gargajiyar masu magana da yaren Halshen Hausa

Designed and developed by: https://smartech.online

En voir plus...

Quoi de neuf dans la dernière version ?

Bug fixes

  • Screenshot #1 pour Alƙurani Mai Girma Quran Hausa
  • Screenshot #2 pour Alƙurani Mai Girma Quran Hausa
  • Screenshot #3 pour Alƙurani Mai Girma Quran Hausa
  • Screenshot #4 pour Alƙurani Mai Girma Quran Hausa
  • Screenshot #5 pour Alƙurani Mai Girma Quran Hausa
  • Screenshot #6 pour Alƙurani Mai Girma Quran Hausa

D'autres applications du développeur

MP3Quran تلاوات القرآنMP3Quran تلاوات القرآنiOS UniverselAl Fatiha | الفاتحةAl Fatiha | الفاتحةiOS Universelمصحف التلاوة حفص Telawa Hafsمصحف التلاوة حفص Telawa HafsiOS Universelمصحف التلاوة ورش Telawa Warshمصحف التلاوة ورش Telawa WarshiOS UniverselQuran with Urdu translation.Quran with Urdu translation.iOS UniverselAmharic Quran المصحف الأمهريAmharic Quran المصحف الأمهريiOS Universel

Note

(0 note)

Détails sur l'application

Version
1.0.1
Taille
186.9 Mo
Version minimum d'iOS
13.0
Dernière mise à jour
09/04/2023
Publié par
MP3Quran

Newsletter App Store

Recevez chaque jour les meilleures promos

Actualité Apple

Image Apple retire une application qui dénude, mise en avant dans des pubs de Meta
Apple retire une application qui dénude, mise en avant dans des pubs de Meta
Image Siri AI pourrait arriver sur Apple TV avec tvOS 27
Siri AI pourrait arriver sur Apple TV avec tvOS 27
Image Les futurs iPad pourraient avoir le bouton de commande de l’appareil photo
Les futurs iPad pourraient avoir le bouton de commande de l’appareil photo
Image App Store en Europe : Apple change les commissions, le paiement alternatif et plus
App Store en Europe : Apple change les commissions, le paiement alternatif et plus
iPhoneAddict Apps

Le catalogue iPhoneAddict pour suivre les nouveautés, mises à jour et baisses de prix de l’App Store.

Apps

Toutes les apps iOS iPhone iPad Universelles Mac Apple TV

iPhoneAddict

Actualité Apple Archives keynotes Contact À propos KultureGeek

Suivez-nous

©2009-2026 i2CMedia. Tous droits réservés.