
Rediyon Hausawa
iOS Universel / Actualités
Rediyon Hausawa domin kawo muku tasoshin gidajen rediyonku tafin hannunku, akwatunan gidajen rediyon gida da wajen Najeriya.
Aciki zaku samu wadannan tasoshin:
Gidan rediyon bibisi landan WATO BiBiSi Hausa landan take kira
Gidan rediyon doci wele wato DW dake birnin Jamus
VOA Amurka wato Sashen Hausa Muryar Amurka
Rediyon Faransa Intarnashinal
ZongoLink Radio
Dala FM Kano
Freedom Rediyo Kano
Freedom Rediyo Kaduna
Freedom Rediyo Dutse
Alheri Rediyo Zariya
Nagarta Rediyo Kaduna
Radio Najeriya Kaduna
Radio Najeriya Supreme Kaduna
Pyramid Kano
Idan kuna bukatar karin wasu tasoshin gidajen rediyo cikin wannan manhajja toh kuna iya aiko da sako dauke da sunan tashar domin sakata cikin wannan manhajja.
Idan manhajja bata aiki toh ku duba internet-connection naku wato data. A tabbatar cewa akwai data me kyau.
Idan akwai data amma akaga rediyo bata aiki toh a sabunta manhajjar. Idan an sabunta manhajar amma dai duk da haka rediyo bata aiki toh aiko saqon email zuwa ga Kareemtkb@gmail.com
Asha saurare lafiya. Idan kunji dadin wannan radio Hausa ku bata tauraro biyar kuma ku aikata zuwa ga sauran Hausawa.
Asha labaran Dunia lafiya.
Quoi de neuf dans la dernière version ?
- Gyara tsofaffin tasoshi domin cigaba da aiki
- Karin wasu sababbin tasoshi
- Karin madannai domin canja tashar gidan rediyo cikin sauki
Daga bisani, muna masu bada hakuri kan tsayawar manhajar na wannan yan kwanakin. Alhamdulillah yanzu mun gyara abubuwan da ake bukata tare da kara wasu sababbin tasoshi cikin manhajar. Da fatan za ku ji dadin wannan sabuntawa.