• KultureGeek
  • Comparateur de prix
       
iPhoneAddict
 iAddictv5Notre Application iPhone/iPad
  • Accueil Apps
  • Actualité Apple
  • Keynote Apple
  • Firmwares & iTunes
  • Contactez-nous
Accueil » Liste des Apps » Apps Universelles » Musique » Ahkamul Janaiz | KashfShubuhat
1.0 iOS €1,99€ Abdulkarim Nasir 0 0 Read and listen Kitabut Tauhid Sheikh Jafar, Ahkamul Jana'iz wa bida'uha, al-Balaaghatul wadihah and kashfushshubuhat. Works totally offline without internet connection. READ AND LISTEN! Application Features: 1. The capacity to listen to Kitabut...
Ahkamul Janaiz | KashfShubuhat

Ahkamul Janaiz | KashfShubuhat

iOS Universel / Musique

1,99€
Acheter sur l'App Store

Read and listen Kitabut Tauhid Sheikh Jafar, Ahkamul Jana'iz wa bida'uha, al-Balaaghatul wadihah and kashfushshubuhat. Works totally offline without internet connection. READ AND LISTEN!

Application Features:
1. The capacity to listen to Kitabut Tauhid Sheikh Jafar, Kashf Shubuhat, Ahkaamul Jana'iz, and Albalagatul Wadhi without internet
2. A fully working music player that allows you to control the playback of audio. Play/pause, shuffle, repeat, next/previous track, seek forward/backward, and volume up/down are all available. Toggle between play and pause by tapping the revolving CD.
3. Pick up where you left off with your listening.
4. Read every book in PDF format offline without using the internet.
5. To share a page, swipe left or right.
6. Pick up where you left off with your reading.
7. The ability to navigate between pages

بسم الله الرحمن الرحيم
إن الحمد لله نحمده ونستعينه ونستغفره ونعوذ بالله من شرور أنفسنا ومن سيئات أعمالنا من يهده الله فلا مضل له ومن يضلل فلا هادي له وأشهد أن لا إله إلا الله وحده لا شريك له وأشهد أن محمدا عبده ورسوله.
يَا أَيُّهَا الَّذِينَ آمَنُوا اتَّقُوا اللَّهَ حَقَّ تُقَاتِهِ وَلا تَمُوتُنَّ إِلَّا وَأَنْتُمْ مُسْلِمُونَ
يَا أَيُّهَا النَّاسُ اتَّقُوا رَبَّكُمُ الَّذِي خَلَقَكُمْ مِنْ نَفْسٍ وَاحِدَةٍ وَخَلَقَ مِنْهَا زَوْجَهَا وَبَثَّ مِنْهُمَا رِجَالًا كَثِيرًا وَنِسَاءً وَاتَّقُوا اللَّهَ الَّذِي تَسَاءَلُونَ بِهِ وَالْأَرْحَامَ إِنَّ اللَّهَ كَانَ عَلَيْكُمْ رَقِيبًا
يَا أَيُّهَا الَّذِينَ آمَنُوا اتَّقُوا اللَّهَ وَقُولُوا قَوْلًا سَدِيدًا، يُصْلِحْ لَكُمْ أَعْمَالَكُمْ وَيَغْفِرْ لَكُمْ ذُنُوبَكُمْ وَمَنْ يُطِعِ اللَّهَ وَرَسُولَهُ فَقَدْ فَازَ فَوْزًا عَظِيمًا

A cikin wannan app akwai littattafa GUDU HUƊU fassarar Sheikh Ja'afar Mahmud Adam kamar haka:
1. Ahkaamul Jana'iz wa Bida'uha wallafar Sheikh Muhammad Nasiruddeen Al-Albani domin kawo muku karatun littafin Ahkamul Jana'iz inda zamu koyi hukunce-hukuncen jana'iza. Malam yayi bayani ne akan hukunce hukuncen mara lafiya da abubuwan da suka wajaba akanshi da kuma hukuncin ziyarar mara lafiya da yadda ake yi masa talƙinin shahada da kuma bayani akan alamomin ƙarshan ƙwarai da yadda ake yiwa mamaci wanka da sallah da kuma kurakuren da wasu keyi na shirka a jana'iza.

2. Al-Balaghatul Wadihah wallafar Ali Al-Jarim da Mustapha Ameen domin karantar iya magana da rubutu mai kyau da buga misali yadda saƙo zai isa yadda ya kamata.

3. KASHFUSHSHUBUHAT na Sheikh Muhammad Ibn AbdulWahab inda malam ya kawo shubuhohi ya kuma bada amsoshi akansu. Malam Jafar yace maƙasudin wallafa wannan littafi shine waɗansu hujjoji da 'yan bidi'a ke kafa hujja dasu don goyon bayan bidi'ar da suke kai, wanda ga maras ilimi hujja ce amma ga ɗalibin ilimi shubuha ce ba hujja ba. Shubuha kuwa itace abun da yayi kama da dalili amma kuma ba dalilin bane don kasancewarsa da'ifi ne, ko kuma sahihi ne amma ma'anar da ɗan bidi'a ya bashi ba ita ake bashi ba.

4. KITABUTTAUHID littafin koyon tauhidi - kadaita Allah da sauke haƙƙoƙinSa.

Fasalin manhajar:
1. Wannan mahaja tana aiki ba tare da intanet ba. Taceccen sauti mai kyau ƙwarai dagaske haka zalika dukkan littafan suma zaku samesu ba tare da bukatar intanet ba. Wannan shine yasa manhajar tayi nauyi.
2. Mun saka muku abun tsallake domin rubuta lambar shafi don zuwa gareshi cikin sauƙi maimakon kuyi ta scrolling.
3. Idan kuna buƙatar sauraro a background ku bude fannin sauraron sautin kana ku danna home-button ko kuyi lock na screen naku. Sautin zai cigaba da yi ko da wayarku na rufe.
4. Zaku iya control na karatun daga lock screen
5. Domin aikawa da shafin littafi, kuyi swipe dama ko hauni.
6. Ku latsa fainan CD mai juyawa domin kunnawa ko tsayar da karatun.

Domin samun wadansu manhajoji irin su Fassarar Alƙur'ani mai Girma, Umdatul ahkam, Riyadus salihin, Bulugul maram, Siffatus Salatin Nabiyyi, Kitabuttauhid, mukhtasar siratur Rasul (s.a.w), Ahalari, Ƙawa'idi, Sharhin Al Waraqat fi Usulil Fiqhi da dai sauransu, sai ku duba sauran apps nawa.

Tuntuba: kareemtkb@gmail.com

Wassalamu alaikum wa Rahmatullah.

En voir plus...

D'autres applications du développeur

Siffatus Salatin Nabiyyi Jafar
Siffatus Salatin Nabiyyi Jafar
/ iOS Universel
Rediyon Hausawa
Rediyon Hausawa
/ iOS Universel
Ultimate Ruqyah Shariah MP3
Ultimate Ruqyah Shariah MP3
/ iOS Universel
Everyday Dua and Azkar Offline
Everyday Dua and Azkar Offline
/ iOS Universel
Dua e Qunoot Offline MP3 &Text
Dua e Qunoot Offline MP3 &Text
/ iOS Universel
Kabiru Gombe
Kabiru Gombe
/ iOS Universel
Voir toutes les apps

Note

(0 note)

Détails sur l'application

Version
1.0
Taille
703.9 Mo
Version minimum d'iOS
15.0
Dernière mise à jour
26/11/2024
Publié par
Abdulkarim Nasir

Newsletter App Store

Recevez chaque jour les meilleures promos

Actualité Apple

Image iPhone 17 : les capacités de batterie fuitent pour les modèles SIM et eSIM
iPhone 17 : les capacités de batterie fuitent pour les modèles SIM et eSIM
Image iPhone 17 Pro : batterie record, téléobjectif 8x, vidéo 8K et refroidissement confirmés par un opérateur
iPhone 17 Pro : batterie record, téléobjectif 8x, vidéo 8K et refroidissement confirmés par un opérateur
Image Les AirPods Pro 3 en 2025 et le modèle avec caméras pour 2026
Les AirPods Pro 3 en 2025 et le modèle avec caméras pour 2026
Image Apple est accusé d’utilisation illégale de livres pour entraîner son IA
Apple est accusé d’utilisation illégale de livres pour entraîner son IA
Partenaires : Actualité iPhone - Culture Geek
©2009-2025 i2CMedia | A propos |